kemikal
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman kemikal ta samo asali ne daga kalman turanci chemical.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawakemikal kalmar aro ne daga turanci dake nufin sinadarai kimiyya.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): chemical
- Faransanci (French): chimique
- Larabci (Arabic): almawadu alkimyayiya - المواد الكيميائية
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.