Hausa gyarawa

Asalin Kalma gyarawa

Watakila kalman la'alla ta samo asali ne daga harshen larabci.

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

Kila kalmace ta hausa da ke nuna rashin tabbacin abu. Ana kuma amfani da ita yayin da mai magana ke kokwanto akan aukuwan abu, ko yiwuwar aikuwarsa.[1]

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): may be
  • Faransanci (French): meɪ
  • Larabci (Arabic): rubbama - ربما

Kalmomi masu alaka gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 106. ISBN 9789781601157.