Kofa Wata hanya ce wadda ake shige da fice zuwa ga wani muhalli.

Misali

gyarawa
  • kofar gida
  • kofar kasuwa
  • kofar makaranta