Bayani

gyarawa

kokaɗan salon magana ne wanda ake amfani dashi wurin Tsanan abu ko rashin son abu sosai.

Kalmomin masu alaƙa

gyarawa

Duka Sam-sam

Misali

gyarawa
  • Me gidan bayada kirki kokaɗan
  • Bansan raunin kokaɗan.