Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

Koma jaka ce ta raga-raga da ake yiwa baki mai girma. Linki biyu ake yinta. Ana riƙe kowace ɗaya da hannu ɗaya. Wato ɗaya a dama ɗaya kuma a hagu. Idan aka shiga ruwa da ita sai a riƙa tafiya, can kuma sai a haɗe bakin a fitar waje.

Misali gyarawa

  • Nasiyo babbar koma
  • Jiya Alhaji yabani Aron komar shi.
  • Koma yanzu tayi kuɗi sosai.