kuɓewa
Hausa
gyarawaƘuɓewa wani nau'in kayan amfanin gona ne da ake shuka shi domin sarrafa shi a niƙa shi ya zama gari sannan ayi miya da it a idan ta bushe ko dannayar ta, ana miya da busasshiyar kuɓewa kuma ɗannayar itama.
Misali
gyarawa- Ina matuƙar san miyar kuɓewa
- Na shanya kuɓewa
Suna
gyarawaFassara
gyarawa- Bolanci: gombira[2]
- Faransanci: gombo
- Harshen Portugal: quiabo
- Inyamuranci: ọkwọrọ[3]
- Ispaniyanci: okra
- Larabci: بَامِيَة (bāmiya)
- Turanci: okra[4]
- Yarbanci: ilá[3]
Manazarta
gyarawa- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa language. London: University of Oxford Press, 1962. 542. Print.
- ↑ Gimba, Maina, and Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa dictionary: and English-Bole wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 75. Print.
- ↑ 3.0 3.1 Iwuọha-Ụzọdịmma da Attahir Umar Sanka, Suleiman Hamisu, Ogunyika B. Olanrewaju, Adebisi Bepo. An introduction to Hausa, Igbo, Yoruba grammar: for schools and colleges. Abeokuta, Nigeria: Goad Educational Publisher, 1996. 39.
- ↑ Newman, Roxana M. An English-Hausa dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 186. Print.