kudin fansa (ransom) na nufin kudi ko dukiyar da ake biya don fansar wanda aka kama akai garkuwa dasu.