Hausa gyarawa

Kujera abar da ake zama a kanta

Misali gyarawa

  • Kafinta ya haɗa kujera
  • Sarki yana zama akan kujera idan ya fito fada

Suna gyarawa

kujērā Kujera  ‎(t., j. kujērū)[1]

Fassara gyarawa

Kujera  Kujera  Wani abin zama da aka tanada don aiki ko hutawa.

Bolanci gyarawa

Suna gyarawa

kujēra[4]

Manazarta gyarawa

  1. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 78.
  2. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 632.
  3. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 116.
  4. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 111.