kulu
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaKulu abinda wannan Kalmar ke nufi shine wani kurji ko tsira wadda ta fito tayi tudu a jikin mutun
Misali
gyarawa- Kulu ya fito mani a fuskata yau
Kulu abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine wani abu nannadade wanda aka yi busa dashi
Misali
gyarawa- Na samu kulun zaren dinkin Keke na jiya