Kumfa wani Abu ne da mafi yawanci yake tasowa a saman ruwa a yayin da aka karkada sabulu ko omo, sannan ana samun sa a yayin da wani datti ya fita daga ruwa kwantacce ko mai gudu.

Misalai

gyarawa
  • Na karkaɗa ruwan kumfa.
  • Sabulun dudu akwai kumfa.