Bayani

gyarawa

kunun aya kunu ne Wanda akeyi da markaɗaɗɗiyar Aya, da dabino da kwakwa.

Misali

gyarawa
  • Zanje gidan insha kunun aya.
  • Jiya indo tayi kunun aya.