Kuwa ma'anar wannan Kalmar shine daga murya don neman taimako a wurin mutane

Misali

gyarawa
  • Zaharaddini yayi kuwa an Cece shi wurin barayi

Kuwa wani mahada ne na zancen ko magana a ciki

Example

gyarawa
  • {Conjunction} also