Kwadare Babbar Randa ce wadda ake ajiyar ruwa. Masu gina tukwanen ƙasa suke ginawa domin zuba ruwan sha a cikin shi.