Bayani

gyarawa

kwarara nanufin gangarawa ko zubawa musamman ga Abu Mai ruwa-ruwa.

Misali

gyarawa
  • Ruwa na kwararowa anan.
  • Kaga jini Yana kwarara.