kwarkwata  Kwarkwata  Wata karamar kwaroce datake rayuwa akarkashin gashin mace sannan tana cizo. kalman tana nufin lice a harshen turanci

Misali

gyarawa
  • Wai abin mamaki kan hajiya asabe akwai kwarkwata
  • Yaran karkara suna fama da kwarkwata