Misali

gyarawa

Kwarya shi ne duman da ake fafe shi gida biyu a rinka amfani dakowane ɗayansu zuba ko daukar wani abu a cikinsa.

Misali

gyarawa
  • Naɗebo nono akwarya zansha.
  • yarinya ya ɗebo ruwa a kwarya

Manazarta

gyarawa