Hausa gyarawa

siffa gyarawa

kyakykyawa tilo: kyakykyawa, jam'i: kyawawa, siffa ne da ake danganta abu mai kyau da shi.

misali gyarawa

  • Wannan matar kyakykywa ce.
  • Dawisu dabba ne mai kyau.

karin magana gyarawa

  • Kyakykyawan abu baya karko.

Fassarori gyarawa

Manazarta gyarawa

[1]

  1. Al Kamusu: Hausa Dictionary, Koyon Turanci ko Larabci, cikin wata biyu, Wallafawa: Muhammad Sani Aliyu, ISBN: 978-978-56285-9-3