Kyankyama kalmar ce dake nufin shan wani abu kamar su ruwa,shayi ko kunu.

Misali

gyarawa

Ladidi ta kyankyama ruwa da safe. Tanko ya kyankyama kunu da sanyi