labari
Hausa
gyarawaLabari na nufin samar da bayani akan wani abu, wanda ya faru ko ke kyautata zaton faruwar shi.
Suna
gyarawalābāri Labari (help·info) (n., j. lābārū, lābārūruka)[1]
Fassara
gyarawa- Bolanci: labar[2]
- Faransanci: nouvelles
- Harshen Portugal: notícias
- Ispaniyanci: noticias
- Larabci: أَخْبَار (ʾaḵbār)
- Turanci: news