laburare
Hausa
gyarawaLaburare ɗakin karatu wanda galibi gwamnati ce ke gina shi a makarantu domin nazari da bincike akan ilimi. wato wajen karatu da bincike kenan.
Asali
gyarawaTuranci: library
Suna
gyarawalabùrārē (n.)
- 23 Oktoba 2014, "NASA ta kaddamad da laburare na amo", BBC Hausa:
- Wannan laburare na sauti da maganganun 'yan sama jannati...
Fassara
gyarawa- Faransanci: bibliothèque
- Harshen Portugal: biblioteca
- Ispaniyanci: biblioteca
- Larabci: مَكْتَبَة (maktaba)
- Turanci: library[1][2]
Manazarta
gyarawa- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1264.
- ↑ Skinner, A Neil. Hausa Lexical Expansion Since 1930: Material Supplementary to That Contained in Bargery's Dictionary, Including Words Borrowed from English, Arabic, French, and Yoruba. Madison, Wis.: University of Wisconsin, African Studies Program, 1985. 24.