LambuAbout this soundLambu  wani yankin waje wanda ya ƙunshi nau'i na shuke-shuken kayan marmari.

Misali gyarawa

  • Zan samo mangwaro a lambuna.
  • Na shuka tumaturi a lambuna.