latas
Hausa
gyarawaLatas Latas (help·info)Wani ganye ne da aka amfani da shi ko ake sanya shi a cikin abinci. Wani lokacin ana kiran shi da salat
Misalai
gyarawa- Inasan latas a cikin abinci.
- Zan shuka latas a gona ta.
Asali
gyarawaTuranci: lettuce
Suna
gyarawalatas (n.)
Fassara
gyarawa- Bolanci: letas[1]
- Faransanci: laitue
- Harshen Portugal: alface
- Ispaniyanci: lechuga
- Larabci: خَسّ (ḵass)
- Turanci: lettuce[2][3]
Manazarta
gyarawa- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa dictionary: and English-Bole wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 277.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa classified word list. London: Centre for African Language Learning, 1987. 53.
- ↑ Newman, Roxana M. An English-Hausa dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 152.