LaujeAbout this soundLauje  Wani ma'aikaci ne wanda manoma suke yin aiki da shi, kamar yankar dawa, shinkafa, alkama, zuwa yankan ciyawa, da sauransu.

Ko kuma idan ka ji Hausawa sun ce akwai lauje cikin nadi to akwai babbar magana (wato acikin maganar akwai matsala).

misali

gyarawa
  • Lauje mai wuyar kube.