magana
Hausa
gyarawaaikatau
gyarawaMagana Magana (help·info) (masdarin kalmar magana, aiki mai faruwa; ana magana, ya faru; ya/ta yi magana, zai faru; zai/zata yi magana.
Ma'ana, shi ne wani ya yi furucci tare da muryar sa, ya fitar da wasu kalamai da ƙarfi.
karin magana
- "Magana zarar bunu"
suna
gyarawamagana f, pl. maganganu
Pronunciation
gyarawaDerived terms
gyarawaRelated terms
gyarawaTranslations
gyarawaEnglish: speak
French: parole f
German: Wort n
Proverbs
gyarawaMagana jari ce]]
Magana zarar bunu ce