Magori

(an turo daga magori)

Bayani

gyarawa

Magori Mutum ne da ke shiga da ji ya samo magani wanda ka iya zama kowane nau’i na magani, sannan ya sarrafa shi ta hanyar da ta ce, kamawa da mayar da shi gari, da sauransu..[1]

Misali

gyarawa
  • Naga magori adaji jiya.
  • Fati taje gurin magori.
  • Magori adaji yake samo magani.

Manazarta

gyarawa
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84