magudana
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman magudana ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaMagudana tana nufin hanya na ruwa ko wani abu mai matsi ko kuma cibiyoyin kasuwanci ko cinikayya.[1]
Aikatau (v)
gyarawagudun ruwa akan ta wata kafa ko kwata
Fassara
gyarawa- Turanci (English): channel
- Larabci (Arabic): qanaa - قناة
- Faransanci (French): canaliser
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 9. ISBN 9789781601157.