majanyi
Majanyi Majanyi (help·info) Wani abu ne da mata suke amfani da shi a wajen goyon kananan yara a baya bayan sun sanya zanin goyo.[1]
- Suna jam'i. Majanyai
Misalai
gyarawa- Kiɗaukomin majanyi ingoya yarinyata inɗaureta da kyau.
- Tayi goyo ba majanyi.
Fassara
gyarawa- Turanci:
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85