Asalin Kalma

gyarawa

Watakila kalman majina ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci

gyarawa

majina wani abu mai ruwa da yauki dake fita ta hanci yayin da ake mure. catarrh

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): catarrh, mucus[1]
  • Faransanci (French): catarrhe
  • Larabci (Arabic): nazalatun - نزلة

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.