mari
Hausa
gyarawaMari Wani irin hukunci ne da ake zartar da shi ga mai laifi ta hanyar dukan mutum a fuska da tafin hannu.
Mari ma'ana ta biyu. Wani abu ne Na karfe mai kama da kaca da ake sanyawa mai laifi a kafarsa ta yadda ba zai ba mai laifin ba zai samu damar sakewa ko doguwar tafiya ba.
Misali
gyarawa- Malam ya mare ni a cikin aji
A wasu harsunan
gyarawaEnglish:slap