matsa
Matsa wata kalma ce dake nuna matsewar wani abu abu tsukewa a hade shi wuri guda
Misali
gyarawa- Jafaru ya matsa hannu
- Talatu ta matsa masa lemo a baki
Matsa abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine wani abu da yayi nisa da wani sai a dauko a ajiye shi kusa
Misali
gyarawa- Dan ladi ya matsa kusada Taron yanzu
- An nemi salisu da ya matsa kusa