Hausa gyarawa

 
mela dauke da kaya

Asalin Kalma gyarawa

Watakila kalman mela ta samo asali ne daga harshen Hausa.

Furuci gyarawa

Suna gyarawa

mela babban jirgin ruwa da ke daukan mutane da kaya.[1]

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): cargo[2]
  • Faransanci (French): cargaison
  • Larabci (Arabic): albadayie - البضائع[3]

Manazarta gyarawa

  1. Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 689.
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
  3. CARGO - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2022-01-09.