Muciya About this soundMuciya  Wani icce ne mai kama da sanda ko kolo wanda masassaka suke sassaka shi sannan kuma mata su ke amfani da shi a wajen tukin tuwo.

Misali

gyarawa
  • Ɗauko min muciya na tuƙa tuwo