mujadala
Hausa
gyarawaSuna
gyarawamujādalā (t.)
- 2 Yuli 2013, "Morsi na kara shiga tsaka mai wuya", BBC Hausa:
- Shirin ya hada da dakatar da sabon tsarin mulkin da aka yi mujadala a kai...
Fassara
gyarawa- Turanci: argument, debate, discrepancy[1]
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, A Neil. Hausa Lexical Expansion Since 1930: Material Supplementary to That Contained in Bargery's Dictionary, Including Words Borrowed from English, Arabic, French, and Yoruba. Madison, Wis.: University of Wisconsin, African Studies Program, 1985. 28.