Mukami shine wani mataki na aikin gwamnati ko kuma wani matsayi wanda mutun yaje bai tunanin zuwa ba

Misali

gyarawa
  • Yana da mukamin soja.

English

gyarawa
  • Rank, position