mulki na nufin saruta ko kuma shugabanci da ko wace al'ummah take takama da shi. akan samu sugabanci na adalci ko zalumci.