mummuna na nufin mai muni

Asalin Kalma

gyarawa

Watakila kalman mummuna ta samo asali ne daga harshen Hausa.

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

mummuna na nufin abu ko al’amari mara dadi a gani ko a ji.[1]

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): ugly[2]
  • Faransanci (French): moche[3]
  • Larabci (Arabic): albasha'u - البش[4]

Manazarta

gyarawa
  1. Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 689.
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
  3. How to say ugly in French". WordHippo. Retrieved 2021-12-31.
  4. UGLY - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2021-12-31.