Murfi wani abune da ake amfani dashi wajan rufe abu dashi. Musamman roba ko kwano mara murfi.