Musa wannan Kalmar tasamo asalin ne daga musu wadda wasu mutane keyi ko mai laifi ana tuhumarsa yayi gardama.

Misali gyarawa

  • Zaharaddini ya musa zargin da ake yi masa.

Musa wannan Kalmar tana nufin suna na ne yanka wadda ake kiran mutun namiji dashi.

Misali gyarawa

  • Suna na musa.

Example gyarawa

  • {Noun}
  • {English} moses

Arabic gyarawa