Bayani

gyarawa

na'ura itace dukkan abinda aka ƙera domin wani dalilin aiki musamman da sinadarin lantarki.

Misali

gyarawa
  • Na'urar samar da sanyi nada amfani.
  • Na siyo injin da na'urar ƙyanƙyasa.

fassara

  • Larabci: جهاز
  • Turanci: device