Nisa
(an turo daga nisa)
Hausa gyarawa
Asalin Kalma gyarawa
Watakila kalman nisa ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci gyarawa
Suna (n) gyarawa
Nisa na nufin tsawon tafiya tsakanin wuri da wuri.[1]
Fassara gyarawa
- Turanci (English): distance
- Faransanci (French): la distance
- Larabci (Arabic): masafuhu: ba'd - مسافه: بعد
Manazarta gyarawa
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da kuma Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 122. ISBN 9789781601157.