Bayani

gyarawa

olsa ciwo ne wanda yake damun wasu daga cikin mutane. Olsa ciwo ne wanda mafi yawa yunwa ke haifar dashi ko damuwa.

Misali

gyarawa
  • Olsan Indo yatashi.

fassara

  • Turanci: ulcer
  • Larabci:قرحة