Bikin radin suna a India

Hausa gyarawa

Asalin Kalma gyarawa

Kalmar radin suna ya samo asali ne daga harshen hausa bikin suna

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

radin suna lokaci ne da na musamman da hausawa ke kebewa don sanyawa sabon jariri suna wanda zai ci gaba da amfani dashi a rayuwarsa.[1] Akan yankawa jaririn dabba (rago) don sadukarwa a yayin nadin suna.

Misali gyarawa

  • Ana radin suna gidan su Abubakar

Turanci gyarawa

  • naming ceremony

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.