Hausa gyarawa

bayani gyarawa

Raka'a wani yanki ne daga cikin rukunnan salla wanda ya ƙunshi kabarbari, karatun fatiha da sura, Ruku'u, sujjada, ɗagowa Daga sujjada, zaman tahiya.

jam'i raka'o'i

Misali gyarawa

  • Raka'a huɗu akeyi da Azahar.
  • Raka'a biyu nayi da safe.

fassara Turanci: rakat Larabci:ركعة