Rama Shi ne raguwar ƙauri na wani abu ba bisa kamanninsa na'asali ba. Rama a ma'ana ta biyu. wani ganye ne da manomake nomashi wanda ake dafa shi a ci ko kuma ayi dambu dashi. Rama ama'ana ta uku, yana nufin ɗaukar fansa akan wani abu musamman na rashinjin dadi.