rana
Hausa
gyarawaRana Wata halitta ce dake a sararin samaniya wacce take bada haske da kuma zafi.
Rana ma'anar wannan Kalmar shine wayewar garin da katsinci kanka a ciki
Misali
gyarawa- Yau ana zafin rana.
- Hasken rana yasa bana iya kallon sama.
Misali
gyarawa- Yau ne ranar daurin aure na.
- Wacce rana aka daura auren?
Suna
gyarawarānā (t.)
Kishiya
gyarawaFassara
gyarawaManazarta
gyarawa- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 302.
- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello U, 1993. 838.
- ↑ Newman, Roxana M. An English-Hausa Dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 266.