rediyo
Hausa
gyarawaRediyo wani aƙwati ne da ake sanya mash batiri Ko ayi mashi chaji domin a saurayi wasu mahimman abubuwa na rayuwa.
Asali
gyarawaAsali Rediyo ya samu ne tun bayan samun fasahar ƙirƙire-ƙirƙire Turanci: radio
Misali
gyarawa- Inason jin rediyo a kullum
Suna
gyarawarēdiyō, rādiyō, radi'ō (n. ko t., j. rēdiyōyī)[1]
- 13 Fabrairu 2014, "Ranar sauraren rediyo ta duniya", BBC Hausa:
- [...] Don kara fadakar da jama'a game da muhimmancin rediyo a fagen harkar yada labarai.
Kishiya
gyarawaFassara
gyarawaBolanci
gyarawaSuna
gyarawarēdiyò[3]
Manazarta
gyarawa- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1270.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 31.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 173.