Asalin Kalma

gyarawa

Wata kila kalmar runduna ta samo asaline da yaren hausa.

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

Kalmar runduna ana nufin wannan kalma a hausa shine bataliyan soja,ko kuma runduna na nufin tarin ko kuma ayarin sojoji ko matafiya.[1]

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): troops, rally
  • Faransanci (French): troupes
  • Larabci (Arabic): alquaat - القوات

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.