Hausa gyarawa

 
sa'a ko awa guda

Asalin Kalma gyarawa

Watakila kalman sa'oi ta samo asali ne daga kalman Larabci sã'at

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

sa'oi jimillar kalman hausa ne sa'a dake nufin awanni ko mintuna sittun [60]

Kalmomi masu alaka gyarawa

  • dakika wato minti

Fassara gyarawa

  • Turanci (English) - hours.[1]
  • Larabci (Arabic) - les heures[2]
  • Faransanci (French) - sa'atun - ساعات[3]

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 205. ISBN 9789781601157.
  2. Learn a language for free". Duolingo. Retrieved 2022-01-13.
  3. HOUR - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2022-01-13.