{Saba} tilo {sabawa} jam'i
Sabawa abinda da ake nufi shine kayima wani laifi ya nuna maka bacin ransa
{Sabo} tilo {Sabawa} jam'i
Sabawa abinda da ake nufi shine shakuwa wadda soyayya ke haddasawa a tsakani wani abu da kake so