sadarwa
Hausa
gyarawaSadarwa na nufin wata hanya ce tsararriya ta aikawa da saƙo daga wani zuwa wani ta hanyoyi daban-daban
Misali
gyarawa- Naji saƙon gaisuwa a kafafen sadarwa
- Gidan rediyo ya zama ɗaya daga cikin hanyoyin sadarwa
Suna
gyarawasādârwā (t.)
Fassara
gyarawa- Turanci: communications, connection, network[1][2]